Amfanin Ararrabi guda hudu wajen magance cututtuka hudu da saran Maciji
1- Ciwon hanta (Hipertitus B)
2- Ciwon Daji (Cancer)
3- Ciwon taipot (Typhoid)
4-Saran maciji (Snake Bite)
1- Yadda za a Magance Cizon Maciji
Ararrabi anti bacteria ne mai qarfin gaske "Yana magance saran maciji ' yadda ake amfanin dashi wajen cizon maciji : shine za'a sami garin arrabi cokali daya da garin namijin goro rabin cokali sai ariqasha akai-akai duk sanda maciji ya cije mutum dafin ba zai shiga jikinsa ba .
2- Yadda za a Magance Ciwon Hanta
Yadda ake Amfani dashi wajen magance ciwon hanta(hipertitus B). masu wannan ciwo kudauki wannan faida da gaggawa.
za'a sami rake amatse ruwan raken Rabin kofi (half-cup) sai azuba garin arrabi cokali 1 ariqasha for good seven week kwana 7
3- Yadda za a Magance ciwon Daji
Yadda ake maganin daji / taipot shine za'a sami garin ganyen gwanda(papaya) cokali daya garin arrabi cokali daya sai azuba a peak milk gwan-gwani daya ariqasha har zuwa kwana ukku.
SHARADI
Tabbas sai antabbatar da ingantaccen ararrabi akayi amfadashi maana ararrabin ne zalla akayi amfani batare da wani hadi ba.
Ariqa sharing(turawa) domin jama'a su jaraba kuma su amfana.
Comments
Post a Comment