Hadadden Hadin Dakan Tukudi na Amarya da Uwargida na Matan Aure kadai
Wannan dakane Wanda yake karawa mace Sha Awa sannan ya kara mata ni ima tareda dandano kuma tabbas yana Mallaka domin mun gwadashi tuntuni abubuwanda akeso kisamu sune kamar haka.
Aya
Ridi
Sugar kadan
Kafi minannas
Dabino
Cukwi
Dan kadafi
Bita zai zai
kafi amarya
Minanas
Geron mata
Dan kamshi
Kafi malam
Ruma fada
Nonon kurchiya
Dukkansu ki dakasu waje daya kinashan Rabin cokali a nono Kofi daya ko madara peak Wannan hadin kada kibarshi yana aiki sosai Amma banda budurwa Sai matar aure.
Comments
Post a Comment