Yadda Ake Hada hadadden shayi na Mata
'Ya'yan kankana da kanunfari da kirfat ganyen na'a na'a da sassaken baure da kukuki da 'ya'yan zogale sune kan gaba wajen sinadarin shayin mata me karawa kowacce mace ni,ima matukar ta hadashi nishadi da gamsarda miji kuwa saikin gwada ki gane, dadin dadawa gashi babu lalaci.
Yanda zakiyi idan kika hadasu waje daya acikin butar shayinki saiki tafasa ki tace kisamu Zuma me kyau ki saka aciki kisha anaso ya zama kin Dade kinshansa arana misali kisha sau 6 acikin 24 hours,
Sannan ga mata masu bushewar gaba idan suna wannan yanada kyau suna tace ruwan kankana suna matsi dashi amma farin wanda babu alamar ja ajikinsa,
Domin hadine dayake karawa mace ni,ima ba kakkautawa ruwa tamkar korama.
Comments
Post a Comment