Yadda za a Magance cututtukan Fata da Ake cewa Albahaq, daga Likitocin Musulunci
ALBAHAQ Ana kiran wannan nau'in matsala na cutar fata da wannan suna. sannan kai tsaye likitocin Muslunci sun bayar da shawarar hanyoyin neman waraka da iznin Allah.
Âbu Zainab Bíñ Jâ'âfar
Idan aka samo irin wannan matsala na wannan nau'in cutar fata ga hanyoyin da za'a bi domin neman waraka.
3-الترمس إذا طبخ وغسل بمائه البهق أزاله.
Dafarko Za'a samo wani magani da ake cema Turmus arika tafasa shi arika wanke wajan dashi sukace yana gusar dawannan cutan da iznin Allah.
4-الحبة السوداء إذا عجن مع الخل ودهن به البهاق الأسود.
Hanya na biyu Ko arika hada habbatisauda da khal arika shafawa shima idan mai cutan bakine, Allah zai warkar masa da wannan matsala.
5-البهاق الأسود إذا دلك بعصير الليمون مرارا فإنه نافع.
Ko asamo ruwan lemun tsami arika shafawa ana goggowa awajan idan bakine mai irin wannan matsalar.zai samu waraka da iznin Allah.
6-بذر الفجل إذا سحق مع زيت الزيتون ودهن به البهاق الأبيض.
Hanya na uku Ko asamo buzuru fijil ahada da man zaitun sai arika shafawa awajan idan mai cutan farine.
7-يمزج عصير الرشاد بالخل ويدهن به.
Ko ahada ruman hubburashad ahada da khal arika shafawa.
8-يحرق الثوم حتى يصير فحما ويسحق ويدهن به أو يغسل بماء طبخ الترمس.
Ko asamo tafarnuwa sai akonata sosai sai adaka arika shafawa bayan anshafa sai awanke da ruwan da aka tafasa turmus dashi.
10-يهرس الثوم ويمزج بالعسل ويطلى به.
Ko asamo tafarnuwa sai adakata bayan anbare bayan sai ahada dazuma arika shafawa awajan.
11-إذا غلى الثوم مع النشادر ثم طلى بالمزيج.
Za a samo tafarnuwa sai ahada da wani magani da ake cemasa annashadir atafasa sai adinga shafawa awajan.
Allah yabamu dacewa Allahumma Ameen
Comments
Post a Comment