Main menu

Pages

YADDA ZAKI HADA MAGANIN TOHON GASHI KODA KAN BA GASHI KWATA2




Maganin dake gyara gashi da tsirowarshi yayi tsawo da baki ko da kuwa kwaikwaidon Kai ne irin na Maza.

Maganin dake gyara gashi, koda kuwa kanki yakoma kamar na mazane, insha Allah cikin kankanin lokaci zaki saka maigida farin ciki, domin acikin ikon Allah, gashin ki zai tofo yayi liya liya insha Allah.


Kuma abin mamaki da kuɗi kaɗan zaki samu Wannan gaggarumar nasara insha Allah.



Abu biyu zuwa uku kawai kike bukata, shine Sanamaki da kuma man Shanu ko Man kadayya



Zaki kwaɓa Sanamaki da man Kadayya sai kishafa akai bayan kintsefe shi kin wanke sai kisha wannan haɗin.



Ko kuma kitsefe tukunna ki wanke bayan yabushe sai kishafa, kirufe kan zuwa wani lokaci sai ayi kitso dashi, kimai maita duk bayan kwana uku.




Idan kuma kan dama yakoma kamar na maza kwata kwata babu gashi,to shafawa zaki rikayi kina rufe kan to insha Allah zuwa wani lokaci kaɗan wannan kan naki zai tofo insha Allah.

Comments