YANDA AKE HADA YOGHURT DOMIN SIYARWA KO AMFANI A GIDA Husnah03 Mu koma kitchen 30 January 2023 Yadda Ake Hada yoghurt a gida don siyarwa ko amfanin cikin gida. Abubuwan da za a nema idan za a hada wannan yoghurt sun hada da; 1. Madar... Read more
YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA NA DAKI, HADA NA MUSAMMAN Husnah03 Gyara shine mace 30 January 2023 Yadda Zaki hada hadadden Turaren wuta na daki Hadi na musamman da Matan Aure kadai zasuyi amfani dashi. Turaren wuta na daki wanda ke tafiya... Read more
BABBAN BANKIN NAJERIYA CBN YA KARA WA'ADIN KARBAR TSOFAFFIN KUDI Husnah03 Labaran Duniya 29 January 2023 Babban Bankin Nigeria CBN ya Kara wa'adin karbar tsofaffin kudi, bisa sahalewar Shugaban kasa. Babban bankin Najeriya CBN ya sanar da ... Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATA SUCI BAYAN GAMA AL'ADAH Husnah03 Kiwon lafiya 29 January 2023 Abubuwan da ya kamata kici a duk lokacin da kika gama Al'adah domin mayar da jinin da kika rasa. Kamar yanda kowa ya sani mace tana zu... Read more
SUFFOFI BIYAR DA MACE TA GARI TA KEBANTA DASU WAJEN MIJINTA Husnah03 Shafin Ma'aurata 29 January 2023 Suffofin Kamillalliyar Mace ta gari ta kirki guda biyar da in tana dasu to ita din Mace tagari ce wajen Mijinta. Mace ta gari tanada suffofi... Read more
ABUBUWA GUDA TAKWAS DA ZAKIYI MATSI DASU DA BASU DA ILLA Husnah03 Gyara shine mace 29 January 2023 Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata. 1- Kanumfari : Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha ... Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI BI DON HADA CUP CAKE Husnah03 Mu koma kitchen 28 January 2023 Yanda akeyin hadin Cup cake a habya mafi sauki. Abubuwan da za a bukata wajen hadawa; - Flour rabin loka/mudu - Butter simas 2 - Kwai 15 -... Read more
TASIRI DA SURRUKAN DAKE CIKIN AMFANI DA LALLE GA MACE. Husnah03 Gyara shine mace 28 January 2023 Ko kunsan tasiri da sirrinkan dake cikin yawaita yin lalle ga Mace? Macen da take da ni’ima ma’ana wacce Allah ya san ya wa yawan sha’awa a ... Read more
ABUBUWAN DA YA KAMATA MATAN AURE NAYI DON HANA MAZANSU YAWON DARE Husnah03 Shafin Ma'aurata 28 January 2023 Abubuwan da ya kamata Uwargida da Amarya tana ma Mijinta don Hana shi fita yawon dare. Mu Lura da wannan 'yan'uwa na mata, hiran d... Read more
YANDA ZA A HADA SAHIHIN MAGANIN CIWON ZUCIYA A SAUKAKE Husnah03 Kiwon lafiya 28 January 2023 Yanda zaki hada sahihi Kuma ingantaccen Maganin ciwon zuciya. Masu matsalar ciwon zuciya ko bugawar zuciya da duk larurar da ta shafi zuci... Read more
ABUBUWA GUDA 7 DAKE HANA WASU MATAN SAMUN CIKI KO YAWAITA 'BARI. Husnah03 Kiwon lafiya 28 January 2023 Abubuwan bakwai dake hana wasu Matan samun ciki ko Kuma yawaita yin 'Bari. Da yadda za a Magance Matsalar. Wasu abubuwan da suke hana... Read more
ALHMDLILLH YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN ABALE Husnah03 Labaran Kannywood 28 January 2023 Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya. Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna A... Read more
LABARINA SEASON 6 EPISODE 7 FULL MOVIE MP4 ORG Husnah03 Series Film 27 January 2023 Labarina Season 6 Episode 7 Complete Movie org MP4 Cigaban Shirin Labarina Season 6 Episode 7, gashi a yau ma mun kawo maku kamar kullum, ... Read more
AMFANIN SASSAKEN DURIMI GUDA HUDU GA LAFIYAR JIKI Husnah03 Kiwon lafiya 27 January 2023 Amfanin Sassaken Durimi guda hudu da ya kamata kowa ya sanshi. Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najer... Read more
ABUBUWA 8 DA KE LALATA BREAST DA YADDA ZA A GYARA SHI Husnah03 Gyara shine mace 27 January 2023 Abubuwa guda takwas dake lalata breast, da Kuma yadda za ki amfani da Blueseal Vaseline wajen gyarashi. matukar bakya kula da breast dinki... Read more
YADDA MATAR DA TA HAIHU ZATA GANE TA SAMU "TEAR" KARI WAJEN HAIHUWA Husnah03 Kiwon lafiya 27 January 2023 Yanda Macen da ta haihu zata gane ta samu Kari wato tear, da yanda Mai ciki zata yi domin kiyaye samun "tear" Kari wajen haihuwa... Read more
AMFANIN SHUWAKA GUDA 12 DAGA MASANA BINCIKEN MAGUNGUNA Husnah03 Kiwon lafiya 26 January 2023 Amfanin Shuwaka guda Sha biyu daga binciken Masana binciken magunguna na kasar Sin. Mutane dadama kanyi amfanida shuwaka ne kawai a matsay... Read more
YADDA AKE SON MAI CIKI TA YAWAITA CIN DABINO DAGA BAKIN LIKITA Husnah03 Kiwon lafiya 25 January 2023 Amfanin Dabino ga Mata Masu juna biyu wajen magance doguwar nakuda daga Bakin kwararriyar Likita. Mai karatu barka da wannan lokaci, a yau... Read more
YADDA MACEN DA TA HAIHU ZATA GYARA GABANTA DA ALOEVERA Husnah03 Gyara shine mace 25 January 2023 Yadda Ake gyaran Gaba bayan haihuwa da Aloevera, Karo da Kuma Zaitun. Ina matan da sukai haihuwa da yawa ko kuma mata masu matsalar budewa... Read more
GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI Husnah03 Labaran Kannywood 25 January 2023 Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai. Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass,... Read more
MANYAN SHAWARWARI GUDA BIYAR ZUWA GA AMARYAR GOBE Husnah03 Shafin Ma'aurata 25 January 2023 Wasu muhimman shawarwari guda biyar Zuwa ga Amaryar Gobe. Abubuwan da ya kamata tayi da Wanda zata kiyaye. 1. Tun da dai ke budurwace baki... Read more
NASIHOHI GA DUK MUSULMIN DA YA SAMU KANSA CIJIN DAMUWA Husnah03 Fadakarwa 24 January 2023 Nasihohi guda Tara ga duk Wani Musulmi da ya tsinci kansa cikin wata muguwar damuwa. ★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakaninka da All... Read more
AMFANIN SHAN DINYA GUDA BIYAR GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 24 January 2023 Amfanin Dinya Guda biyar ga duk Wanda ya juri shanta lokaci Zuwa lokaci. Kamar yadda muka saba daga lokaci zuwa lokaci mu kan zakulo maku ... Read more
ABUBUWAN DA AKESO MACE TA YAWAITA CINSU A KULLUM Husnah03 Gyara shine mace 24 January 2023 Abubuwan da ya kamata ace Mata suna yawaita cinsu kullum saboda amfanin su ga jikin Mace da inganta rayuwar Aure. Yawancin mata rashin kul... Read more
DABI'U GUDA BIYAR DAKE RUGUZA SOYAYYAR NAMIJI A ZUCIYAR MACE Husnah03 Shafin Ma'aurata 24 January 2023 Wasu Dabi'u guda biyar dake taka rawa wajen ruguza soyayyar Namiji a zuciyar Mace. 1- Rashin Kula : Yawan lokacin da ka ba kowanne abu... Read more
YANDA ZAKI HADA RUWAN DUMI DA GISHIRI WAJEN GYARAN FUSKA Husnah03 Gyara shine mace 24 January 2023 Yanda zaki amfani da Ruwan Dumi da Gishiri wajen gyara fuska tayi kyau da sheki. Ruwan gishiri daman kowa ya san yana tsotse duk wata bact... Read more
ILLOLIN YIN FAMILY PLANNING GA MACE MAI KANANUN SHEKARU Husnah03 Kiwon lafiya 23 January 2023 Illoli da cutarwan yin Family Planning ga Mace Mai kananun shekaru. Da ire - iren planing da muke dasu. Manufar mu a Kullum Itace Wayar da... Read more
MATAKAI BIYAR DA ZA A BI DON MAGANCE BASIR KOWANE IRI Husnah03 Kiwon lafiya 23 January 2023 Cikakken bayani akan Basir, alamomin sa da abubuwan dake kawoshi, da hanyoyi biyar da za abi don magance kowane irin Basur. Idan kana dauk... Read more
AMFANIN GANYEN LANSUR GUDA SHA BIYAR DAGA MASANA SIRRIN GANYAYE Husnah03 Kiwon lafiya 22 January 2023 Amfanin Ganyen Lansur guda Sha biyar da Masana ganye sukai bayaninsa. Ganyen lansur nada matukar mahimmanci a jikin mutum domin yana warka... Read more
NAU'IN JININ DA IN MAI CIKI NA DASHI JARIRIN CIKINTA ZAI IYA HALAKA. Husnah03 Kiwon lafiya 22 January 2023 Cikakken bayani akan Wani nau'in Jinin in Mai ciki na da irinsa zai iya halaka Dan dake cikinta. Mata masu ciki da ke dauke da jini na... Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN ABALE YANA TA KANKAMA DA ZA AYI NAN KUSA Husnah03 Labaran Kannywood 22 January 2023 Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba. Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, t... Read more
ILLAR YIN TSARKI DA SABULU GA MACE, DAGA BAKIN KWARARREN LIKITA Husnah03 Kiwon lafiya 22 January 2023 Illolin yin Tsarki da Sabulun daga Bakin wani kwararren likita Barkan mu da wannan lokaci, 'yan uwa fatan kuna cikin koshin lafiya, Al... Read more
YADDA ZAKI HADA INGANTATTUN TSUMI HAR KALA UKU CIKIN SAUKI. Husnah03 Gyara shine mace 21 January 2023 Yadda Ake Hada kalolin ingantattun Tsumin Mata kala - kala har kala uku, Ki samu ganyen xogale ki wanke ki tabbatar Babu datti sau cocumb... Read more
YADDA HADIN KIMBA DA MADARA KO YOGHURT KE DA MATUKAR AMFANI Husnah03 Kiwon lafiya 21 January 2023 Amfanin hadin Kimba da Madara ko yoghurt yake magance cututtuka guda Ashirin (20) Yauma kamar yanda muka saba mun sake dubane zuwa ga alf... Read more
MANYAN MATSALOLI GUDA 8 DAKE FARUWA GA MAI YAWAN RIQE FITSARI Husnah03 Kiwon lafiya 21 January 2023 Gagaruman matsalolin 8 daka iya samun duk Wanda ya maida riqe fitsari dabi'arsa. 1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da... Read more