Abubuwan da ya kamata kinayi kafin Aure, da bayan kinyi aure, cikin sauki.
Kunun Zaqin Dabino
Zaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jika har sai ya yi taushi sosai, sai ki markada a blender, ki saka Zuma da madara ruwa a sha.
Kwadon Zogale
Yawan cin kwadon zogale da tumatur tare da dafaffen kwal.
Alkama
Ki sami alkama a niko miki ita, ki soya sama-sama har yayi ja, idan kika kusan gama period naki sai ki dama kamar salala da nono ki sha sau 3 domin jinin na tafiya da abubuwan da yawan.
Zuma da Habbatussauda
Ki samu Zuma mai kyau da man zaitun kina sha tea spoon biyu safe biyu da yamma biyu na sati biyu(2)
Madarar Ruwa
Madara gwangwani daya da kwai ki buga har sai ya daina kumfa a sha.*
Sinadarin da zaki hada da kanki
Maganin Bushewar Gaba
gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi, Amarya ko Uwargida ga yanda zaki magance.
- Aya
- Zuma
- Dabino
- Garin sallaja
Sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.
Hadin Ma'aurata kadai
Yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta.nzaki samu:
✫ Furen zogale
✫ Zanjabil
✬ Habba
✬ Garin raihan
Sai ki dake su guri daya sudaku dakyau sai ki rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina sha safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan.
Comments
Post a Comment