Main menu

Pages

ABUBUWA GUDA TAKWAS DA ZAKIYI MATSI DASU DA BASU DA ILLA

 



Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata.


1- Kanumfari: Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.




2- Lalle; Ki samu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.



3- Tsakin Kuka; Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.



4- Kanumfari; Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.



5-Farin Miski; Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zaki sha mamaki.



6-Man Zaitun: Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar'uwa.



7- Sassaken Baure: Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga



8- Saiwar Zogale; Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski ki zauna aciki zakisha mamaki yar uwa


A gwada za a dace insha Allah

Comments