Main menu

Pages

AMFANIN DA GYADA KE DASHI GA LAFIYAR DAN ADAM

 



Amfanin Gyara guda goma da ba Kowa yasansu ba

1. Gyada na kare mutum daga kamuwa daga cutar bugawan zuciya.


2. Gyada na dauke da sinadarin ‘vitamin B3’ wanda ke taimakawa wajen hana mutum mantuwa.


3. Yana dauke da sinadarin ‘Phylosterols wanda ke kare mutum daga kamuwa da cutar daji.


4. Yana kuma kare mutum daga kamuwa daga cutar siga.


5. Ana samun sinadarin ‘Folate’ wanda ke bunkasa kiwon lafiyan mata masu ciki.


6. Gyada na kara karfi a jiki.


7. Yana bunkasa girman jikin mutum musamman yara domin yana dauke da sinadarin ‘Protein’.


8. Gyada na gyara fatar jikin mutum da hana saurin tsufa saboda akwai sinadarin ‘vitamin E’ a ciki.


9. Gyada na farantawa mutum rai musamman masu yawan fushi.


10. Gyada na kara ruwan Maniyyi ga maza da mata musamman Danyarta.


Yan uwa a kama gyada hanu bibiyu

Comments