Amfanin Sassaken Durimi guda hudu da ya kamata kowa ya sanshi.
Bishiyar Dirimi bishiya ce da ake samun ta kusan a ko ina cikin faɗin Najeriya wanda wasu da dama sun san muhimmancin ta wasu kuma basu sani ba musanman a wannan zamani da muke ciki na ajiye duk wani maganin gargajiya muka mai da hankulan mu akan maganin Bature.
Amma sau da yawa saika ga cewa anyi amfani da na baturan ya bada matsala kokuma makamancin haka.
Wannan dalili yasa aka binciko muku kadan daga cikin muhimman amfanin sassaƙen bishiyar dirimi ga lafiyar jiki kamar haka.
1- Ciwon ulcer
2- Ciwon hakora
3- Ciwon kansa
4- Dakusar da kuma hana kwayoyin cuta yaduwa ajiki
Don magance waɗannan cututtuka sai a nemi Sassaƙen dirimi mai kyau a wanke su, sai a samu tukunya mai kyau a tafasa shi.
Bayan ya tafasu sai a sauke a tace a dinga sha.
Allah ya bada lafiya mai inganci
Comments
Post a Comment