Jerin Matan Kannywood guda 15 da sukai aure a shekaran da ta wuce.
Yau mun kawo maku irin call gaban da aka samu a masana'antar Kannywood na yadda Matan dake cikin harkar sukai ta ficewa suna yin aure.
Hakan Kuma ba qaramin cigaba bane a wannan masana'anta. Don haka Muna masu fatan zaman Lafiya da samun zuri'a dayyiba. Kuma Muna fata a wannan shekarar a samu fiye ma da hakan.
Ga video ku shiga ku ga jerin wadannan Mata na Kannywood.
Comments
Post a Comment