Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba.
Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, to wannan shekaran ma Muna fatan abinda Zai kasance kenan.
Don kuwa gashi tun shekarar bata yi nisa ba ga Babban Jarumi da tauraruwarsa ke haskawa wato Daddy Hikima Mai suna Adam Abdullahi Adam (Abale) Shima zai shiga cikin sahun 'yan film dake ta kokarin raya sunnar Manzo SAW, da za a Daura auren nasa ranar Juma'a mai zuwa.
Sai muce Allah Ya kaimu wannan lokaci Yasa ayi komai Lafiya Ya bada zaman Lafiya.
Ku Kalli Wannan videon don Karin bayani
Comments
Post a Comment