Amfanin bishiyar Sanya wajen magance matsalolin Toshewar Mahaifa, wanke Mara da daidaita jinin Al'adah.
Za'a iya amfani da itaciyar SANYA don magance matsalolin dake tattare da rashin samun Haihuwa idan an tabbatar da matsalar bata da alaka da aljannu (Jinnu).
SANYA zatayi magani kawai idan yazama kawai an tabbatar da cewa wata larurace dangane da abinda ya shafi matsalar mahaifa ko Mara, ko rashin kwayoyin halittar dan Adam, ko yawan zubar jini, da kuma yawan bari, da dai sauransu to ga mafita insha Allah.
- Tana magance matsalar raunin kwayar halittar Dan adam ga wadanda Allah ya jarabce su da wannan matsalar ga maza ko mata.
- Tana magance matsalolin mahaifah ga mata.
- Tana magance jirkicewar mahaifa, da toshewarta irin Wanda ake samu a mahaifa.
- Tana magance matsalar rashin samun Haihuwa ga Maza, da kuma Mata, da yawan zubar jini, ko matsalar yawan bari ga mata-wanda hakan awasu lokuta yake nuna cewa mahaifa tanada rauni bata iya rike rabo koda ansamu.
- SANYA tana magance matsalar Raunin kwayoyin sperm, ko rashin sa gaba daya. Wanda hakan yakan jawo akasa samun rabo kwata kwata.To tana magance hakan ga maza ko mata.
—Tana magance matsalar rashin samun ruwan mama Wanda yakan faru ga wasu matan wani lokaci.
—Tana magance ciwon kai maitsanani Wanda yake faruwa sakamakon wata rashin lafiya ko kuma hakanan.
—Tana taimakawa wajen magance matsalolin Mara ,da kuma alaura ga Maza, da Mata, tana magance infection. Da sauran matsalolin da yake haifarwa.
—Tana magance kumburi kowanne iri, ko dafi kamar cizon maciji, ko kunama.
—Tana magance matsalar Al'ada domin tana dai-dai tata yadda jini zairika zubowa bisa Yanayi, da kuma tsari mai kyau da sauran matsalolin jinin alada.
- Tana magance matsalar ciwon kashi, da tsafatace da Hana masa gurba cewa, da fitar da dattin Mara ta hanyar fitsarar dashi.
- Tana magance matsalar fitsarin jini Da kuma ciwan gefen ciki, na kwuibi.
- Tana magance matsalar shafar Jinnu, da sammu, da sihir, da kambun baka.
Comments
Post a Comment