Yadda za a Magance Matsalar daukewar Al'adah ga Macen da lokacinta bai Kai ya dauke ba.
Za'a samo shammar,da girfat,da kuma tazargade kowanne cokali dai dai sai azuba aruwan ɗumi bayan wani lokaci sai atace asha za'ayi amfani dashi gwargwadon yadda aka samu biyan bukata
Bayan haka ana samun kaffu Maryam sai ahaɗa da ruwan dumi da ruwan albasa da zuma shima sha akeyi
Shima za'ayi amfani dashi gwargwadon yadda aka samu biyan bukata
Wadannan magunguna kala biyu ana amfani dasu dangane da matsala na ɗaukewar jinin al'ada wanda yaɗauke gaba ɗaya ga wanda baikai lokacin da zai ɗauke ba.
Comments
Post a Comment