Main menu

Pages

YANDA MALAM ALI NA KWANA CASA'IN KE TA SHAN ZAGI DA KUSHE

 



Malam Ali Kwana Casa'in na tashan zagi a wajen mutane saboda wannan video.


Wani video ne Sahir Abdul da akafi sani da Malam Ali a cikin kwana Casa'in, inda ya Saka video a shafinsa na dandalin TikTok da ya bayyana tattoo din dake jikin shi 



Kowa dai yasan wannan tattoo Haramun ne Kuma Allah Ya tsinewa Mai yinsa, sannan dabi'a ce ta kafirai wadanda ba Musulmai ba.


Amma abin mamaki sai kaga musulmanmu suna yin Wannan Abu suna mantawa da hanin da Allah Yayi akan hakan.



To fatanmu duk masu ire iren wadannan abubuwa Allah Ya shiryesu su game tun kafin lokaci ya kure masu.


Ga video ku kalla



Comments