Main menu

Pages

AMFANIN HADA ZUMA DA KURKUM GUDA TAKWAS DA YA KAMATA KI SANI

 




Amfanin takwas da Kurkum da Zuma keyi idan an hade su waje daya,


Binciken masana traditional herbal da masana ilimin pharmaceutical sun tabbatar da Amfanin zuma da kuma kurkur ajikin dan-Adam, bisa wasu nazarin bincike na Ilimi.



Hakan Ya sanya masana traditional herbal sun fitar da Amfanin wadan nan abubuwa idan aka gaurayasu waje guda.


(1) Sanyin qashi -Rheumatism/ التهاب المفاصل

(2) Ciwon daji - cancer/ السرطان 

(3) Kaifin qwaqwalwa -brain booster تقوية الذاكرة

(4) Rage qiba kitse Reducing fat & cholesterol/حرق الدهون ومحارة السمنة

(5) Kore guba dake haifawa jiki da yawan ciwo - Removal of toxic/محاربة السموم

(6) Yaqar kwayoyin cututtuka na virus da bacteria - Racist viruses & bacteria/ محاربة فيروس

(7) Mura mai zafi Wanda ke riqe maqo gwaro yana mutum cin abinci.

(8) Yana qarawa garkuwan jiki qarfi (boosted immune system/جهاز المناعة .


Yadda ake Amfani dashi Anaso duk Zuma cokali 10 Azuba masa garin kurkum cokali daya , Anaso aqalla kullum ashanye cokali goma na zumar da kurkum cokali daya,Yana matuqar tasiri, idan ana shansa kafin akarya kumallo.


Ariqa turawa(share) domin taimakon Al-umma.

Comments