Main menu

Pages

AN BA JAMILA NAGUDU DA ALI ARTWORK SARAUTA A BAUCHI

 



Nadin sarautar da Akai ma Jaruma Jamila Nagudu da Jarumi Ali Artwork.


Masarautar Bauchi ta karrama Jaruman Kannywood guda biyu ta Basu sarauta.



Ali Artwork an bashi sardaunan matasan Arewa yayin da ita Kuma Jamila Nagudu aka bata sardauniyar matasan Arewa.


Inda akai mata Kawa da Kwalliya ta sarauta tare da Sanya mata Alkyabba. 



Shima Ali Artwork anyi masa irin nasa nadin. Ga videon ku kalla.



Comments