Hadin Kasaitattun Mata don Karin Ni'ima da yadda za a yi hadin har guda uku.
Hadi na farko zaki nemi kayan hadi kamar haka:
- Soyayyen Ridi
- Aya
- Dabino
- Garin kanunfari
- Madarar shanu
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki daka ki tankade ki zuba a cikin madara ki juya ki dinga sha.
Yadda Ake Hadin Garin Ruman Don Karin Ni'iman Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
- Garin ruman
- Garin habbatur rashad
- Garin zabib
- Garin citta
- Zuma
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha.
Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
- Garin albabunaj
- Garin habbatur rashad
- Garin cikwi
- Garin citta
- Madarar ruwa
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin madarar ruwa ki juya ki dinga sha.
Yadda Ake Hadin Dayake Magance Fitar Iska A Gaban Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
- Kur - Kur
- Garin albabunaj
- Garin habbatur rashad
- Garin citta
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki dunga sha kuma kina zama a cikin ruwan da dumi.
Comments
Post a Comment