Main menu

Pages

TASIRIN YIN SHAGWABA A SOYAYYA DA MUHIMMANCINTA

 



Shagwaba Adon soyayya. Abubuwa biyar da shagwaba ke kunshe dashi ga wanda ake yiwa.

Ko kinsan shagwaba na karya garkuwar zuciyar namiji? A binciken da mukai mungano ko a kananan yaran gida wanda yafi shagwaba mahaifiya tafi sonshi, domin acikin shagwaba akwai:


1. Lallashi

2. Girmamawa

3. Sanyaya rai

4. Nuna gazawa

5. Ban hakuri


Wannan abubuwane dake matukar tasiri wajen cusa soyayya a zuciyar maza kadai. Saidai mata kuma Akasin hakane!!! 


Shagwa6a na narkar da zuciyar mutum, yaji babu yake aduk fadin duniya yakanji a ransa babu wacce yake so ya gani sai ke


Shagwa6a tana kara limar da zuciyar da na miji aduk lokacin da ya tuna da ita sai yaji dadi ya lullu6eshi


Shagwa6a tana samar da amincewa juna ga masoya su yarda da kan su fiye da yadda kuke zato


Shagwa6a tana da mutukar tasiri acikin soyayya fiye tunanin mutum


Duk mace mai shagwaba tafi shiga zuciyar da namiji .

Comments