Ingantaccen Tsumi na Musamman na Matan Aure.
Hadine na sassaken baure da mazarkwaila, Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.
Yadda Ake hadawa;
Azuba sassaken baure acikin ruwa litters 4 sai a dira a wuta sai ya tafasa sosai har ya fara konewa ya komo kamar 3 liters, daganan sai asauke atace ruwan .
Sai kuma a sake zuba mazarkwailar da zumar da cittar hade da kanunfari aciki asake maidawa kan wuta ya tafasa amma kanunfarin ya danyi yawa.
Sannan sai asauke inya huce, za arinka shan dan karamin cup daya da safe 1 da yamma.
Ahmmm! Yar Uwa wllh inkina shan wannan hadin to indai maganar Ni'imace da duk matsalolin da suka shafi lnganta rayuwar aure, to saidai kizama abin koyi insha Allah.
Kuma wannan hadine ingantacce da zaki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su tsira, kuma bazakiji kunya ba Insha Allah Ya yarda.
Kyauta kuma nabaku dan gyaran sunnar Ma aikin Allah s.a.w
Comments
Post a Comment