Hadadden Hadin Tsumin Amarya Sati biyu kafin biki
Wannan kuma macece zatayiwa kanta idan tana bukatar ni'ima zallah musamman mace me shirin zama amarya zata samu sassaken baure da minanas da kanunfari da sauyar malmo da sassaken kuki da gagai wadannan mace zata hadasu waje daya ta tafasa sai ruwan yayi baki saita sauke ta tsamesu a ruwan ta ajiyesu a gefe
saita zuba Zuma acikin ruwan ta samu wajen ajiya kamar firji kullum safe da yamma tanasha anaso amarya abata wannan tsumin na tsawon mako Biyu (2weeks)
Comments
Post a Comment