Yadda za a Magance ciwon Hakori da inganta Lafiyar baki, musamman cikin azumi.
Za a nemi bawon bishiyar kanya ahada da ya'yan bagaruwa da saiwar giginya sai atafasa na awa biyu a kurkure baki dashi don maganin ciwon hakori da lafiyar baki.
Za a cigaba da kuskure bakin kullum sau biyu da safe da kuma lokacin da za a kwanta barci.
Bugu da kari wannan hadi yana aiki ba dole sai lokacin watan ramadan ba za a iya amfani dashi akowane lokachi domin biyan bukata.
Comments
Post a Comment