Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa.
1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki.
Duk macen da take son gashinta yayi yawa, kuma Yayi tsawo ya dinga sheki sai ki samo wadannan maya-mayan da Zan fadi.
● Man Habbatussauda
● Man Zaitun
● Man Kwakwa
Ki dinga shafa su a kowane lokacin.
2- Sinadarin Hana zubewar Gashi
Duk matar da take son kar gashinta ya zube kuma taga yana Kara tsawo to ga dama ta samu, sai a samo wadannan maya-mayan da za a fada ta dinga shafa su sune:
✤ Man Gelo
✤ Man Basilin
Sai ki hadesu waje daya Kina shafawa kullum kina kitso dashi
Comments
Post a Comment