CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM. Husnah03 Gyara shine mace 13 June 2023 Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki: Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a... Read more
HANYOYI SHA UKU DA ZA A BI WAJEN AMFANI DA NONON RAKUMI DA FITSARIN SA Husnah03 Kiwon lafiya 13 June 2023 Yanda za ayi amfani da Nonon Rakumi da Fitsarinsa wajen Maganin wadannan cutuka guda Sha uku (13) 1- Ciwon Sugar Mai fama da larurar ciw... Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA SASSAKEN MARKE WAJEN MAGANCE CUTUKA Husnah03 Kiwon lafiya 11 June 2023 Amfanin Garin Sassaken Marke wajen Maganin cututtuka daban badan. Ko shakka babu, jikin mutum yana samun ginuwa ne da samun kariya daga ma... Read more
ADADIN YAWAN RUWAN DA AKESO A SHA A KULLUM DON KIYAYE LAFIYAR KODA Husnah03 Kiwon lafiya 10 June 2023 Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka. Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lit... Read more
MUHIMMAN SHAWARWARI GUDA HAMSIN (50) GA DKKAN MATA NA AURE KO MASU NIYYAR YI Husnah03 Fadakarwa 10 June 2023 Shawarwari 50 Zuwa Ga Matan Aure, Zawarawa Da ‘Yan Mata. Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga An... Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA Husnah03 Gyara shine mace 10 June 2023 Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar... Read more
AMFANIN CIN NAMIJIN GORO DA ALAWAR TOM TOM GA DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 10 June 2023 Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam. (1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada... Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA Husnah03 Gyara shine mace 08 June 2023 INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu suna fama da matsalar bush... Read more