Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam.
(1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi.
.
(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.
(3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan An hada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.
(4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha.
(5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.
A Cinye kullun kaci sau uku.
(6) Namijin Goro Yana gyara maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba a tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.
(7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.
(8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka zaiyi Amai.
(9) Namijin goro yana maganin hawan jini, Idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa Zuma Asha.
(10) Namijin Goro Yana maganin ciwon Kai, idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon Kai tayi.
(11) Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lipton kasha kafin kaci Komai.
(12) Namijin Goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da Man zaitun.
Idan Kuma kazuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.
(13) Namijin Goro Yana maganin sanyin Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj ka tafasa kasha da Zuma.
(14) Namijin Goro yana maganin wuta, idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.
(15) Namijin Goro Yana tsayar da jini idan Kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya.
(16) Yawan cin namijin Goro Yana kawar da wasu cututtukan da suke cikin mutum.
Allah kara mana lafiya da Imani Amin.
Comments
Post a Comment