Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni’ima da kauda duk wasu cutukan gabanta.
– Asami zuma Mai kyau.
– Garin Habbatus sauda, inson samune kisayi yayan ki daka da kanki.
– Garin hulba.
Yadda za ayi hadin shine kamar haka:
Garin Habbatus sauda cukali 1. Garin hulba cukali 1. Sai asa zuma cukali 1 ko 2 yadda dai za akwaba shi kamar man shafawa.
Daganan sai ta lakuta ta shafe lebatun gabanta na ciki, amma ta tabbatar ta taftace hannun ta babu datti.
Bayan awa 2 saita wanke da ruwan dumi.
Zaiyi mata maganin;
– Fitar farin ruwa .
– Kurajan Gaba.
– Warin Gaba.
– Kaikayin Gaba.
Karin ni’ima Kuma shi wannan sha yanzune magani yanzu insha Allah wajen ni’ima, Zaki zama ko wane lokaci cikin danshi.
Comments
Post a Comment