Abubuwan da suke dakushe Soyayya bayan Aure daga bakin Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Shahararren malamin nan na addini dake Kano shaikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi bayani akan Wasu ababe da suke haddasa sa kiyayya tsakanin ma'aurata bayan anyi aure auren ma na Soyayya.
Don haka ya kamata ace kowa ya Kalli wannan video domin a samu a SHAWO kan matsalar da ake samu a zamantakewar aure. Ga video
Comments
Post a Comment