Irin rawar da sabuwar Amaryar Ado Gwanja ta taka a wajen shagalin bikinsu ya janyo mata magana.
A shirye shiryen da Ado Gwanja keyi na aurensa a gobe Juma'a sai gashi anga Wani video na daya daga cikin events dinsu na aure sabuwar Amaryar ta saki jiki tana ta kwasar rawa Kai kace kawar Amarya ce ba Amaryar da kanta ba.
Ganin wannan rawa da wannan sabuwar Amarya ta Gwanja ta taka ne yasa Jama'a suka fara tirr da ita har suna ganin gara jiya da yau. Wato gara tsohuwar matarsa Maimuna tafi wannan kunya, aji da kamun Kai.
To ga irin rawar da amaryar ta kwasa Kuma ka gane ma idanunku. Mu dai fatanmu anan shine Allah Ya sa ma auren albarka Ya Kuma Sanya yayi karko.
Comments
Post a Comment