Main menu

Pages

MASHA ALLAH, LOKACIN AUREN ADO GWANJA YAYI, ZA A DAURA CIKIN SATIN NAN

 



Alhmdlillh Ado Gwanja sai sake yin Wani aure karo na biyu a cikin wannan satin.


Bayan rabuwar auren Ado Gwanja da matarsa Maimuna, an dauki lokaci Wanda Ake zaton ma ko zasu hakura su koma ma auren. To sai gashi kwatsam sanarwar auren na Ado Gwanja ya fito inda za a Daura auren a wannan Juma'a Mai zuwa nan cikin Garin Kano. 



Ga Karin bayani nan na wannan aure da za a Daura na Ado Isa Gwanja da sabuwar Amaryarsa Mai suna Maryam. Allah Ya sa a Daura a sa'a, Allah Ya sa idan an Daura an Daura kenan. Muna Kuma rokon Allah Ya tabbatar da dukkan Alkhairai ga wannan aure akasin haka Kuma Allah Ya tsaresu damu duka. Ameen.




Comments