Cikakken Shirin Labarina season 7 episode 3 Daga company Aminu Saira
Ga Shirin Labarina episode 3 ga Wanda bai samu ya kalla ba jiya. Kamar yadda kuka sani last week an tsaya ne inda Presido ya hadu da Raba - Gardama a kofar gidansu Sumayya
.
Don haka ga Shirin sai ku kalla
Comments
Post a Comment