Main menu

Pages

BAYANI DAGA BAKIN KANIN AMINU S BONO AKAN RASUWARSA

 



Cikakken bayanin akan yanda Marigayi Aminu S. Bono ya dawo daga tafiya da yanda Akai ya rasu.


Innnakillahi wa inna ilaihi raji'un. Fitaccen Jarumin Kuma fitaccen Darakta Aminu S Bono ya easy jiya da yamma ba tare da wani ciwo ko rashin lafiya ba.




Iyalansa sun tabbatar da cewa lafiya Lau ya dawo gida jiya da yamma bayan dawowarsa  daga tafiyar, dawowarsa ke da wuya yace ya gaji, ga Kuma cikinsa na ciwo. Bayan anje asibiti Kuma yace ga garinku nan



Allah Ya jiqansa Ya gafarta masa, Ya kyautata karshenmu Ya tsaremu da sauran musulmai daga mutuwar fuju'a Ameen 



Ga cikakken bayanin qanina nasa kuji don a daina jita jitan cewa Yana dawowa gida ya yanke jiki ya fadi ya mutu.






Comments