Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Cikakken video yanda aka gudanar da jana'izar Aminu S Bono.
A jiyan ne dai mutuwar shahararren Darakta Kuma Jarumi Aminu S Bono ya rasu, bayan dawowa daga tafiyar da yayi Abuja aiki. Ya dawi Garin Kano Kuma babu jimawa Allah Ya karbi ransa.
Muna rokon Allah Ya jikan Mal Aminu Ya yafe masa dukkan kurakuransa idan tamu mutuwar tazo Allah Ya sa mu cika da kyau da Imani Ameen. Ga cikakken video jana'izar tasa da akayi a yau da safe.
Comments
Post a Comment