Main menu

Pages

HALIN DA ABDULLAHI AMDAZ KE CIKI GAME DA TONA ASIRIN 'YAN FILM

 


Cikakken bayanin da Abdullahi Amdaz (Excellency) yayi bayan bayanin da yayi a Hizbah akan abinda wasu ke aikatawa


Fitaccen Jarumin nan Kuma mawaki mai suna Abdullahi Amdaz da aka Fi sani da Excellency a film din Labarina, ya fasa Kwai alokacin da Hisbah ta gayyaci kungiyar Kannywood don tattaunaea dasu.



Inda shi Kuma Abdullahi ya fede biri har wutsiya game da badalar da ake aikatawa a cikin wannan masana'anta ta Kannywood. Inda mafi yawan 'yan film din suka fusata suka fara daukar Mataji a kansa.


Ga cikakken video ku kalla, 



Comments