Hukumar tace Fina - Finai ta Kano ta yanke ma Abdul Sahir (Mal Ali) Hukuncin dakatar dashi na Shekara (2) da gurfanar dashi a gaban kotu.
Hukumar tace Fina -finai ta Kano bisa jagorancin Abba El - Mustafa ta yanke ma Abdul Sahir (Mal Ali kwana casa'in) hukuncin dakatar dashi bisa tabargazar da yayi a wani faifan video da yake ta yawo a cikin satin nan. Wannan faifan video dai ya kunshi batsa cin mutunci da rashin sanin darajar kai.
Ga video jawabin shugaban hukumar tace Fina finan da abubuwan da ya fada a game da Abdul Sahir.
Comments
Post a Comment