Tsohuwar Jarumar Film din Kannywood ta fito tana Neman taimako akan matsalar da ta shiga.
Subhanallah, tsohuwar Jarumar Film Mai suna Khalisa Muhammad wadda kusan mutane da sama sun manta da ita, saboda dogon Lokacin da ta dauka bata cikin kannywood din sannan Kuma ba a ji daga gareta.
To kwatsam sai gashi ta bayanan cikin mawuyacin halin Neman taimako akan iftila'in ciwon da breast cancer da ta kamu dashi da take Neman kudin da za ayi Mata treatment din wannan ciwo.
Ga video Jarumar da kanta da irin roko da taimakon da take nema daga bayin Allah na kudi da addu'a, to Muna fatan Allah Ya bata lafiya da ita da duk wani ko wata Mai fama da jinya. Ga video ku kalla don taajiye account number da number ta ga Wanda zai taimaka mata. Allah Ya bada ikon taimakawa
Comments
Post a Comment