Main menu

Pages

HADIN EMERGENCY NA MATAN AURE, HADIN SHAF-SHAF

 


Hadin Emergency Meeting na Matan Aure, hadin Ni'ima shaf-shaf.

Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Dabino mai taushi, in baki samu irin Mai taushin nan na Makkah ba, sao ki jika, idan yayi tashi ki bare ki cire kwallon.




Sai ki zuba a blender, ki dauki fresh milk ta shanu,in baby ki sa normal Madara Wanda kike da ita ki zuba kan dabinon ki blending.




Idan kin gama blending a gefe kin yanka Kankana qanana qanana ki zuba a cikin cup ko bowl din da zaki sha, sai ki kawo hadin nan ki zuba saman kankanar kisa kankara in kinaso, sai kusa cokali kina sha, za kiji kina raina qananan kankanar da kika yanka.



Sauran Labarina Kuma shine idan kinji dadin hadin to ki mun addu'a. (Hadi na na Matan aure ne kadai, Wadda duk tayi amfani shi ta wata hanyar ban yace ba)
You are now in the first article

Comments