Main menu

Pages

INGANTACCEN HADIN MANYAN MATA, TSUMIN KANKANA DA RAKE

 


Ingantaccen Hadin Kankana da Rake, Hadin Manyan Mata (Matan Aure).


Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Kankana da Rake, sai ki yayyanka taken ki blending ki tace furkakin, sai ki dauki kankanarki da kika yanyanka ta ita ma ki zuba a blender ki sa ruwan raken da kika tace.




Sai ki blending itama, sai ki hade duka ruwan kankanar da na raken ki tace, wanann ruwan shi za ki tasha hajiya ke da Oga domin kowa zai iya Shan hadin..





Labarin ni'ima kuwa a shan wannan hadin ai ba ma sai na fada miki ba, kedai ki gwada za ki ba kanki amsar. Shawara a matsayinki na Mace ki kokari ki kauce ma shaye - shayen kayan Mata batkatai da cushe - cushen da ba kusan da me aka hada su ba.




Ki tsaya a kan abubuwan da Zaki hada da hannunki, kika San tsaftarsu da ingancin su Kuma ba tare da kashe kudade masu yawa ba. Wannan shawara ce kawai Wanda yaga zai iya dauka to shkenan.

Comments