YANDA ZA KI HADIN MAI NA SHAFAWA MAI KYAU DON GYARAN JIKI Husnah03 Ado da kwalliya 09 February 2025 Yanda za ki hada man shafawa Mai kyau don gyaran fata tayi haske Mai kyau da taushi. Assalamu alaikum. Ina Matan suke, ga Lokacin sanyi ya... Read more
YANDA ZA KI MAGANCE MATSALAR KAUSHI DA FASO CIJIN SATI DAY Husnah03 Ado da kwalliya 29 December 2025 Kina so Farcen hannunki da na kadai sunyi haske sunyi kyau sannan kina son magance Kaushi ko faso a kafarki, ga yadda Zaki; Assalamu alaik... Read more
YADDA AKE HADA ROOM FRESHENER KO AIR FRESHENER A GIDA Husnah03 Ado da kwalliya 07 February 2023 Yanda Ake yin Room Freshner/Air Freshner domin sana'a ko amfani dasu a cikin gida. Assalamu alaikum zanyi bayanin yanda ake hada ROOM ... Read more
YADDA AKE HADA SABULUN WANKI A GIDA DON SANA'A KO AMFANIN GIDA Husnah03 Ado da kwalliya 02 February 2023 Yanda Ake hada Sabulun wanki, don yin sana'a ko amfani a cikin gida. Yau insha Allah Zamu koya maku yadda ake hada sabulun wanki Don s... Read more
YANDA AKE HADA SABULUN DETTOL DA DILKA, DON GYARAN JIKI Husnah03 Ado da kwalliya 01 February 2023 Yanda Ake Hada Sabulun Dettol da Dilka, ki koya don sana'a ko amfani dashi a cikin gida. Yau zamu hada sabulun DETTOL da DILKA na maga... Read more
YADDA ZAKI HADA SABULUN KANKANA DOMIN GYARAN JIKI Husnah03 Ado da kwalliya 31 January 2023 Yadda Ake Hada Sabulun Kankana na gyaran jiki, din sana'a ko amfani a gida. Kayan da ake bukata sune kamar haka. 1. Caustic soda 2. So... Read more
HADADDEN TURAREN WUTA NA MUSAMMAN, NA MATAN AURE KADAI Husnah03 Ado da kwalliya 26 October 2022 Ingantaccen Turaren wuta na musamman, na Matan Aure kadai, Uwargida ko Amarya. turaren wuta na daki wanda ke tafiya da kowanne zamani da k... Read more
HANYA MAFI SAUKI DA AKE HADA HADADDIYAR KWALAKCA Husnah03 Ado da kwalliya 10 October 2022 Hanya magi sauki da zaku hada hadaddiyar kwalakca Kwalakca na ɗaya daga cikin abubuwan dake gyara mana jiki, sannan ya sa fatarmu ta yi ky... Read more
YADDA ZAKI AMFANI DA ALBASA WAJEN GYARAN GASHI Husnah03 Ado da kwalliya 11 September 2022 Yanda Ake amfani da Albasa wajen gyaran gashi yayi tsawo sosai. Albasa na daya daga cikin tsofaffin kayan lambu da aka sani kuma ana amfani ... Read more
SIRRIKA 6 DAKE SA MATA SANYA JIGIDA - BINCIKEN MASANA Husnah03 Ado da kwalliya 10 August 2022 Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana. Assalamu alaikum Warahmatullah Jigida wasu duwatsu kanana ne dake da nu’i daban ... Read more
MAGANIN KURAJEN FUSKA (PIMPLES) DA TABO (DARK SPOTS) Husnah03 Ado da kwalliya 08 August 2022 Yadda Zaki magance kurajen fuskarki da tabbai Assalamu alaikum Warahmatullah. Matsalar kuraje da tabon fuska sun fi shafar matasa, mata da... Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TURAREN WUTA MAI DADIN KAMSHI Husnah03 Ado da kwalliya 29 July 2022 Yadda ake turaren wuta ingantacce Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara daki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutu... Read more
KINA FAMA DA TABON FUSKA? TO GA YADDA ZAKI KWALLIYA KI BOYE TABON FUSKARKI Husnah03 Ado da kwalliya 28 June 2022 Yadda Ake boye tabo wajen Kwalliya A yau posting dinmu mun kawo maku video ne na yadda ake yin Kwalliya idan kina da tabona fuska to Insha ... Read more
KO KINSAN AMFANIN RUWAN LALLE GA FATARKI Husnah03 Ado da kwalliya 19 April 2022 Amfanin Ruwan Lalle a Fata Jama’a da dama sun san cewa lalle abin ado ne ga mace. Bayan haka ruwan lallen ma na da matukar amfani ga fata. ... Read more
KAR KI YADDA WAƊANNAN ABBWN SU TABA MAKI FUSKA. Husnah03 Ado da kwalliya 11 April 2022 Abubuwan da Basu Kamata a Shafa a Fuska ba Fuska tana daya daga cikin ababen da suka kamata a kula da su domin da zarar an ga mutum fuska ... Read more
ABBWN DAKE KAWO GISHIRIN FUSKA DA HANYOYIN MAGANCE SHII Husnah03 Ado da kwalliya 06 April 2022 Yadda Ake Maganin Gishirin Fuska Gishirin fuska dai ana kiransa da suna white heads a Turance. Abubuwan da ke kawo shi su ne, yawan gumi a ... Read more
MAKE UP TUTORIAL FOR BEGINNERS Husnah03 Ado da kwalliya 28 March 2022 Wannan bangaren a yau zamu kawo maku video yadda ake yin kwalliya step bay step ga masu son koyon yadda ake kwalliya. Ki koyi yadda aleyin ... Read more
FACE SETTINGS (MAKE UP TUTORIAL) Husnah03 Ado da kwalliya 20 March 2022 Yadda Ake Setting Na Fuska Bayani akan yadda zakiyi setting fuskarki gaba daya da setting powder, sannan ki setting contour dinki da highl... Read more
YADDA AKE HADA HALAWA, DA YADDA AKE SHAFA TA A JIKI Husnah03 Ado da kwalliya 17 March 2022 Yadda ake hada halawa don gyaran jiki. Sugar Ruwa Lemon tsami Zaki daura ruwa a kan wuta kadan kamar quarter na cup/gongoni in yayi zafi s... Read more
MAKE UP TUTORIAL (SHAPES DIN FUSKA) Husnah03 Ado da kwalliya 05 March 2022 SHAPES NA FUSKA A darasin mu na farko da mukai akan kwalliya, munyi bayanin gaba dayan kayan kwalliyar da yadda ake amfani da kowannensu. ... Read more