INGANTACCEN HADIN MATAN MAIDUGURI DA YA KAMATA KE MA KI SA NI Husnah03 Gyara shine mace 11 February 2025 Ingantaccen Hadin Matan Maiduguri, da Kasaitattun Mata kadai suka san shi. Aslm. Wannan hadi ne mai sauki wanda Matan Maiduguri su keyi a ... Read more
INGANTACCEN HADIN MANYAN MATA, TSUMIN KANKANA DA RAKE Husnah03 Gyara shine mace 03 February 2025 Ingantaccen Hadin Kankana da Rake, Hadin Manyan Mata (Matan Aure). Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Kankana da Rake, sai ki yayyanka ... Read more
HADIN EMERGENCY NA MATAN AURE, HADIN SHAF-SHAF Husnah03 Gyara shine mace 29 December 2025 Hadin Emergency Meeting na Matan Aure, hadin Ni'ima shaf-shaf. Assalamu alaikum. Da farko za ki samu Dabino mai taushi, in baki samu i... Read more
HADIN MATAN AURE, HADI NA MUSAMMAN Husnah03 Gyara shine mace 08 October 2024 Ingantaccen Hadin Matan Aure hadu na musamman. Abubuwan da za a nema - Kankana - Garin Kunun Aya - Madara peak - Zuma (optional) Da farko ... Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI GANE WANE IRIN SKIN TYOE KIKE DA SHI Husnah03 Gyara shine mace 08 October 2024 Yanda za ki gane kalar fatar ki, wato skin type, cikin sauki a cikin gidanki. Aslm. Ina kuke ne Matan kwalusa, Ina wadda ta gaji da kashe ... Read more
YANDA ZAKI HADIN TSUMIN CREAMY MILK TABAJE Husnah03 Gyara shine mace 06 October 2024 Yandà Ake Hadin Tsumin Creamy Milk Tabaje. Abubuwan da za a a bukata; - Sassaken Mangwaro - Sassaken Sanya - Kimba - Citta - Kanumfari - M... Read more
MUHIMMAN SIRRIKAN GYARA DAGA MALAMA JUWAIRIYYA Husnah03 Gyara shine mace 02 March 2024 Ingantattun sirrika na gyara daga baki Malama Juwairiyya. Aslm. Yau ga wani sirri mun dauko maku daga baki Malama Juwairiyya na gyaran ji... Read more
ILLAR KASANTUWAR KAUSHI A KAFAR MACE DA YANDA ZATA MAGANCE SHI Husnah03 Gyara shine mace 23 December 2023 Matsayin Mace Mai kaushin kafa, da Kuma hanyoyi Shida da za a bi don kawar da kaushin. Akwai wani abu da masana suka aminta dashi shine Ma... Read more
YANDA ZAKI GYARAN BREAST, YA KOMA KAMAR NA BUDURWA Husnah03 Gyara shine mace 10 December 2023 Ingantaccen Gyaran Breast, ya tashi kyam kyam kamar na budurwan. A wannan lokaci za mu yi bayani dalla-dalla kan yadda mace za ta gyara non... Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA DANYEN KWAI WAJEN MAGANCE KURAJEN FUSKA Husnah03 Gyara shine mace 14 July 2023 Yanda za ayi amfani da danyen Kwai wajen magance kurajen fuska. kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kura... Read more
HANYOYIN DA ZA KI BI WAJEN AMFANI DA MADARA DON GYARAN JIKI Husnah03 Gyara shine mace 12 July 2023 Hanyoyin daban daban da zakiyi amfani da Madara don gyaran Jiki. Madara na dauke da sinadaren da ke saurin gyara fata. Yawan bai wa yara m... Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN WASU MUHIMMAN ABUBUWA DA AKESO MACE TA DINGA CI A KULLUM. Husnah03 Gyara shine mace 13 June 2023 Cikakken Bayani akan Wasu Ingantattun Abubuwa Masu Karawa Mace Ni'ima A Jiki: Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin a... Read more
YANDA MACE ZATA MAGANCE MATSALAR BUSHEWAR DA SAMUN DAWWAMAMMEN NI'IMA Husnah03 Gyara shine mace 10 June 2023 Yanda Mace za ta Magance matsalar bushewa, da samun dawwamammen Ni'ima da kauda duk wasu cutukan gabanta. - Asami zuma Mai kyau. - Gar... Read more
HANYAR DA MATARA DA TA HAIHU ZATA BI DON DAWO DA NI'IMAR TA Husnah03 Gyara shine mace 08 June 2023 INGANTACCEN HADIN DA MATAR DA TA HAIHU ZATA YI DON DAWO DA NI'IMAR TA. Akan samu wasu mata bayan sun haihu suna fama da matsalar bush... Read more
YANDA ZAKI MAGANCE ZUBEWAR GASHI DA YALWATA SHI. Husnah03 Gyara shine mace 05 April 2023 Hanyoyin da zaki bi don yalwata gashinki yayi tsawo, da kuma hanashi zubewa. 1- Abubuwan da zaki hada don yalwata gashinki. Duk macen da t... Read more
YANDA AKE HADIN GUMBAR MATA, TA KASAITATTUN MATA. Husnah03 Gyara shine mace 04 April 2023 Yadda Ake Hadin Gumban Mata Don Samun Ni'ima. Zaki nemi kayan hadi kamar haka; - Gyada - Kwakwa - Ridi - Dabino - Mazarkwaila ... Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI DA KE SANYA FATA SAURIN TSUFA Husnah03 Gyara shine mace 10 March 2023 Yawan Aikata wadannan abubuwan guda Bakwai (7) na sanya Fata saurin tsufa da yamushewa. Kowane mai rai dole ne wata rana ya tsufa. Amma akwa... Read more
TSARABAR MANYAN MATAN AURE. HADIN DA ZAKIYI A CIKIN GIDANKI Husnah03 Gyara shine mace 06 March 2023 Abubuwan da zakiyi domin Samun dawwamammiyar Ni'ima. Shan ko wane ruwa daga cikin wadannan ya na saukarwa da mace ni’ima mai kyau, kuma... Read more
HANYOYIN DA ZAKI SARRAFA LEMUN TSAMI WAJEN GYARAN FUSKA. Husnah03 Gyara shine mace 24 February 2023 Hanyoyin da Zaki bi wajen sarrafa Lemon tsami wajen gyaran Fuska. Lemon tsami na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da jama’a suke amfani da... Read more
INGANTATTUN HADIN GYARAN MACE 'YAR GATAN MIJINTA Husnah03 Gyara shine mace 23 February 2023 Ingantattun hadin Mace 'yar gatan Mijinta. Albishirinku Matan kwarai masu albarka!! Ina mata masu san su matse tsaf? To ga dama ta sam... Read more