Cikakken binciken Likita akan illar da Lemon tsami keyi ga duk Macen dake tsarki ko inserting dashi. Ashe Lemon tsami yana da illa ga Farj...
Read more
Kiwon lafiya
Sabon Hadi na musamman na Maganin infection hadin Zamzam da Kanumfari. ( Idan Kakaranta Ai Share ) Yau ma Cikin Hukuncin Ub...
Read more
Hanyoyi guda Goma da zaki yi amfani da Hulba, 1) Ana maganin ulser da garin hulba, idan ake hada hulba cokali daya na hulba, cokali daya n...
Read more
Wadansu hanyoyi guda Goma da wadanda suka kamu da matsalar cutar sanyi (Infection) zasu bi don rabuwa da cutar gabadaya. Da farko Lallai ya ...
Read more
Bayanin akan Abubuwan dake haddasa yawan yin fitsari da yadda za a magance shi. Akwai abubuwa da dama da kan iya kawo yawan fitsari, tun d...
Read more
Cutuka guda bakwai (7) da za a iya amfani da ganyen Gwaba wajen magancesu. Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadarai da masu yakar cututtuka...
Read more
Amfanin Gero da sirrikan da yake kumshe dasu a gargajiyance da Kuma kimiyyance. Gero wanda a Turance ake kira da suna Millet, nau’in abinc...
Read more
Hanyoyin da za bi don kaucewa daukar cutar sanyi wato Infection. Jima’i hanya ce da aka fi saurin daukar ciwon sanyi ga wanda yake da ciw...
Read more
Yanda za ayi amfani da Taura wajen magance matsaloli da cutuka har guda Sha bakwai (17). A watsa Wannan sako domin Yan uwa su amfana Wanna...
Read more
Yanda za ayi amfani da Nonon Rakumi da Fitsarinsa wajen Maganin wadannan cutuka guda Sha uku (13) 1- Ciwon Sugar Mai fama da larurar ciw...
Read more
Amfanin Garin Sassaken Marke wajen Maganin cututtuka daban badan. Ko shakka babu, jikin mutum yana samun ginuwa ne da samun kariya daga ma...
Read more
Adadin Ruwan Da Za Ka Sha Kullum Domin Lafiyar Ƙodarka. Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lit...
Read more
Amfanin Cin Namijin Goro da Alawar Tom Tom guda goma sha shidda (16) ga Lafiyar Dan Adam. (1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada...
Read more
Yanda za a Magance zazzabin Typhoid da Malaria da Ganyen Gwanda. A sakamakon yanayi da damuna da muke ciki wanda akan samu yawaitar sauray...
Read more
Amfanin Miyar Kuka A Jikin Dan Adam. Kuka bishiya ce mai tsayi da take da ganye launin kore tana girma a kasashe da dama a nahiyar Afrika ...
Read more
Maganin Dattin ciki, Mara da Kuma Infection. Duk Wanda ke fada da daya daga cikin wadannan abubuwan to ga magani Insha Allah. - Dattin Ma...
Read more
Fa'idodin yawaita Shan Rake ga Mai ciki da inganta Lafiyar yaro, da Kuma Kara Ni'ima da sauran fa'idodi inji wata likita. Wata...
Read more
Abubuwan dake kawo kurajen fuska da yadda za a Magance su. Kurajen fuska na pimples matsala ce da ta'addabi matasa Mata da Maza musamm...
Read more
Amfanin Abarba guda goma Sha uku ga Lafiyar Dan Adam. Musamman ma kare jiki daga kamuwa da ciwon zuciya. Abarba na daya daga cikin yayan i...
Read more
Faidojin Tsamiya, Amfanin ta da Kuma Illolin da take dashi. Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da s...
Read more