Main menu

Pages

Labaran Kannywood

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, MAMA DASO LOKACI YAYI
  Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Cikakken Bayanin mutuwar Saratu Gidado (Daso) daga bakin wani makusancinta. A yau ne dai aka tashi...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM DIN KANNYWOOD TA FITO TANA NEMAN TAIMAKO
  Tsohuwar Jarumar Film din Kannywood ta fito tana Neman taimako akan matsalar da ta shiga. Subhanallah, tsohuwar Jarumar Film Mai suna Khal...
Read more
CIKAKKEN BAYANI DALILIN KAMA ADO GWANJA DA HANA SA YIN WAKA
Husnah03 27 February 2024
  Cikakken Dalilin Da Ya Sa Kotu Ta Haramtawa Ado Gwanja Yin Waƙa, Bayan Kama Shi Babbar kotun jihar Kano Mai Lamba biyar ƙarƙashin jagoranc...
Read more
ANA NEMAN TASHAR AREWA24 DA SU TAIMAKI JARUMI ALH BUBA NA DADIN KOWA.
Husnah03 29 November 2023
  Matsalar Dake damun Alh Buba na dadin kowa, ana Neman a taimaka masa ya samu lafiya. Kowane mutum akwai ƙaddararsa a rayuwa, ga duk mai ka...
Read more
FURODUSA ABDUL AMART YA SIYAWA IYALAN MARIGAYI AMINU S BONO KATON GIDA
Husnah03 28 November 2023
Shahararren Furodusa Abdul Smart Mai kwashewa, Ya siyawa Iyalan Marigayi Aminu S Bono Katafaren gida. Allah Sarki, rayuwa haka take, in kana...
Read more
BAYANI DAGA BAKIN KANIN AMINU S BONO AKAN RASUWARSA
Husnah03 21 November 2023
  Cikakken bayanin akan yanda Marigayi Aminu S. Bono ya dawo daga tafiya da yanda Akai ya rasu. Innnakillahi wa inna ilaihi raji'un. Fit...
Read more
CIKAKKEN VIDEO YANDA AKA GUDANAR DA JANA'IZAR AMINU S. BONO
Husnah03 21 November 2023
  Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Cikakken video yanda aka gudanar da jana'izar Aminu S Bono. A jiyan ne dai mutuwar shahararren...
Read more
HALIN DA ABDULLAHI AMDAZ KE CIKI GAME DA TONA ASIRIN 'YAN FILM
Husnah03 16 November 2023
  Cikakken bayanin da Abdullahi Amdaz (Excellency) yayi bayan bayanin da yayi a Hizbah akan abinda wasu ke aikatawa Fitaccen Jarumin nan Kum...
Read more
HUKUMAR TACE FINA - FINAI TA DAKATAR DA ABDUL SAHIR  YIN FILM TSAWON SHEKARA (2)
Husnah03 14 November 2023
  Hukumar tace Fina - Finai ta Kano ta yanke ma Abdul Sahir (Mal Ali) Hukuncin dakatar dashi na Shekara (2) da gurfanar dashi a gaban kotu. ...
Read more
IRIN RAWAR DA SABUWAR AMARYAR ADO GWANJA TA TAKA DA YA JANYO MATA MAGANA
  Irin rawar da sabuwar Amaryar Ado Gwanja ta taka a wajen shagalin bikinsu ya janyo mata magana. A shirye shiryen da Ado Gwanja keyi na aur...
Read more
MASHA ALLAH, LOKACIN AUREN ADO GWANJA YAYI, ZA A DAURA CIKIN SATIN NAN
  Alhmdlillh Ado Gwanja sai sake yin Wani aure karo na biyu a cikin wannan satin. Bayan rabuwar auren Ado Gwanja da matarsa Maimuna, an dauk...
Read more
HOTUNAN BIKIN AMARYA KHADIJA YOBE IZZAR SO DA MIJINTA
Husnah03 13 February 2023
  Hotunan Amarya Jaruma Khadija Yobe Izzar so da Angonta Izzuddeen. Kamar yadda kowa ya sani ne cewa ranar Juma'a din nan ne dubban muta...
Read more
SHAGALIN BIKIN JARUMA KHADIJA YOBE TA IZZAR SO
Husnah03 11 February 2023
  Shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe wato Karima Izzar so. Ga cikakken video yadda aka sha shagalin bikin Jaruma Khadija Yobe da Angonta Izz...
Read more
ADAM ZANGO YA FITO YA YI BAYANIN MATSALAR DAKE TSAKANINSA DA MATARSA
Husnah03 09 February 2023
  Tofa! Adamu Zango ta fito ya fada ma Duniya abinda ya hadashi da Matarsa har ya koreta gidansu. A yanzu nan Majiyarmu ta samu wani labari ...
Read more
TSOHUWAR JARUMAR FILM LAILA LABARINA TA HAIHU
Husnah03 07 February 2023
  Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeeri Kuma Laila ta cikin Labarina Ta haihu. Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Laba...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN AUREN KARIMA IZZAR SO (KHADIJA YOBE)
Husnah03 06 February 2023
  Shirye- Shiryen shagalin Bikin Auren Karima Izzar so, da Angonta Mawaki Izzuddeen. Yanzu haka shirye-shiryen shagalin auren ‘yan masana’an...
Read more
AN BA JAMILA NAGUDU DA ALI ARTWORK SARAUTA A BAUCHI
  Nadin sarautar da Akai ma Jaruma Jamila Nagudu da Jarumi Ali Artwork. Masarautar Bauchi ta karrama Jaruman Kannywood guda biyu ta Basu sar...
Read more
ALHMDLILLH YADDA AKA GUDANAR DA DAURIN AUREN ABALE
  Daurin auren Daddy Hikima (Abale) da aka gudanar jiya. Shararren Jarumin nan na Kannywood Mai suna Daddy Hikima da akafi saninsa da suna A...
Read more
GWANJA YA SAKI WAKA MAI ZAFI, SATI DAYA DA RASUWAR KAMAL ABOKI
  Ado Gwanja ya saki wata sabuwar Waka Mai suna Luwai. Shahararren mawakin nan wato Ado Gwanja ya sake sakin wata wakar bayan warr da Chass,...
Read more
SHIRYE - SHIRYEN BIKIN ABALE YANA TA KANKAMA DA ZA AYI NAN KUSA
  Jarumi Daddy Hikima wato Abale ya kusa nan bada jimawa ba. Kamar yadda shekaran da ta wuce 'yan film Maza da Mata sukai ta yin aure, t...
Read more