YANDA AKE HADA SHAYIN GINGER DA KANUMFARI Husnah03 Mu koma kitchen 17 March 2024 Yanda Ake hada Shayin ginger da kanunfari Abubuwan da za a bukata; - Citta - Kanun fari - Ruwa - Yellow lipton - Sugar Mataki na farko Ida... Read more
YANDA AKE YIN MIYAR RIDI Husnah03 Mu koma kitchen 17 March 2024 Yanda Ake Miyar Ridi Musamman ga wannan watan na ramadan Abubuwan da za a bukata -Tattasai -Albasa -Attaruhu -Ganye (Alayyahu ko Ugu) -Nam... Read more
YANDA AKE HADA YOGHURT DOMIN SIYARWA KO AMFANI A GIDA Husnah03 Mu koma kitchen 30 January 2023 Yadda Ake Hada yoghurt a gida don siyarwa ko amfanin cikin gida. Abubuwan da za a nema idan za a hada wannan yoghurt sun hada da; 1. Madar... Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI BI DON HADA CUP CAKE Husnah03 Mu koma kitchen 28 January 2023 Yanda akeyin hadin Cup cake a habya mafi sauki. Abubuwan da za a bukata wajen hadawa; - Flour rabin loka/mudu - Butter simas 2 - Kwai 15 -... Read more
YADDA AKEYIN KOSAN DOYA DA KWAI CIKIN SAUKI Husnah03 Mu koma kitchen 19 January 2023 Yadda za ake hada Kosan doya - Doya - Kwai - Tarugu - Albasa - Maggi - Spices - Curry - Man tuya Za a dafa doya da gishiri sai tayi laushi ... Read more
YADDA ZAKI HADA HADADDEN KUNUN RIDI, KWAKWA DA DABINO Husnah03 Mu koma kitchen 17 January 2023 Yanda Ake Hada kunun Ridi, Kwakwa da Dabino. Abubuwan da za a nema; - Ridi - Kwakwa - Dabino - Flavour - Milk - Sugar Yadda zaki hada Zaki... Read more
YADDA AKE HADA KALOLIN CURRY CIKIN SAUKI A GIDA Husnah03 Mu koma kitchen 10 November 2022 Kalolin curry da yadda Ake Hadawa a gida cikin sauki Curry, wani nau’i ne na daga cikin abinci da muke amfani da shi, kuma a cikin abincin... Read more
YADDA AKE HADA MADARAR WAKEN SOYA TA RUWA DON SHAN TEA Husnah03 Mu koma kitchen 30 October 2022 Yadda Zaki hada Madarar waken soya ta Ruwa don Shan tea Ki siyo waken soya ki cire mishi datti saiki surfa kamar yanda ake surfen wake sai... Read more
YANDA AKE HADA HADADDEN TSIREN TUKUNYA A GIDA. Husnah03 Mu koma kitchen 28 September 2022 Yanda Zaki hada hadadden Tsiren Tukunyar a gida yayi dadi. Yanda Ake Hada Tsiren tukunya, ga abubuwan da Zaki tanada. Abubuwan hadawa - Ja... Read more
MU KOMA KITCHEN (YANDA AKE YIN SUNASIR) Husnah03 Mu koma kitchen 27 September 2022 Yanda Ake yin sunasir mai kyau da dadi. Shidai sinasir kaman Masa yake wato waina, anaci da miyar ganye shima. Abubuwan da Zaki bukata sune ... Read more
YANDA AKE HADA FRUIT SALAD MAI MADARA. Husnah03 Mu koma kitchen 20 September 2022 Yadda ake hada Fruit Salad Mai Madara Abubuwan hadawa Abarba Kankana Gwanda Ayaba Tuffa Lemon Madara Yadda ake hadawa Da farko za ki gyar... Read more
YANDA ZAKI HADA HADADDEN SHORT - BREAD Husnah03 Mu koma kitchen 04 September 2022 Yanda Ake Hada shortbread a gida cikin sauki A yau na zo mana da yadda za mu hada short bread a cikin sauki. Abubuwan hadawa Flour 2 cups ... Read more
MU LEKA KITCHEN (DONUT WITH DIFFERENT COLORS) Husnah03 Mu koma kitchen 31 August 2022 Yand Ake Hada Donut Mai kaloli Abubuwan hadawa • Fulawa kopi 3 • Bota 1 • Kwai 3 • Mangyada • Suga rabin kofi • Gishiri rabin cokali • Ye... Read more
YANDA AKE SOFT PEANUT AND COCONUT BALLS Husnah03 Mu koma kitchen 30 August 2022 Yadda ake soft peanut and coconut balls Barkanmu da sake haduwa a fanninmu na girke-girke. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake so... Read more
YADDA AKE YIN CAKE Husnah03 Mu koma kitchen 22 August 2022 Yadda Ake Hada Cake Ingredients Flour gwangani 4 Monita( butter) guda 4 Baking powder Kwai 14 Peak milk na gwangwani 2 Sugar Yadda Ake Ha... Read more
CHINESE CHICKEN FRIED RICE Husnah03 Mu koma kitchen 21 August 2022 Yadda Ake yin Chinese chicken fried. INGRDNTS:- - Shinkafa 3 cups - Mangyada 6 tbsp - Carrot - Peas 1/6 cup - Tattasai 2 - Koren tattasa... Read more
MU LEKA KITCHEN ( FURA MAI AYABA) Husnah03 Mu koma kitchen 18 August 2022 Yadda Ake hadin fura Mai Ayaba da Madara INGREDIENTS: 1.Fura 3 idan manya ne kuma 2 2.Yoghurt 3.Peak milk 1 4.Banana 1 PROCEDURE: Ki samu ... Read more
KUNUN SHINKAFA DA AYA DA KWAKWA Husnah03 Mu koma kitchen 15 August 2022 Kunun Shinkafa da Aya da Kwakwa Assalamu alaikum Warahmatullah Yau mun zo maku da Wani hadin kunun Shinkafa da Aya da kuma Kwakwa. Ga yadd... Read more
MU LEKA KITCHEN (EGGS IN MEAT) Husnah03 Mu koma kitchen 14 August 2022 Yadda Ake yin hadin nama cikin Kwai Assalamu alaikum Warahmatullah. Yau mun zo muku da Wani sabon hadin abinci, nama cikin Kwai. Ga yadda Ak... Read more
MU LEKA KITCHEN (MACRONI WITH IRISH) Husnah03 Mu koma kitchen 08 August 2022 Yadda Ake Dafadukan Irish Potato da Macaroni - Macaroni - Dankalin Turawa - Lawashi albasa - Karas Guda biyu - Scent leaf falle hudu - Ta... Read more