Main menu

Pages

Mu koma kitchen

YANDA AKE HADA SHAYIN GINGER DA KANUMFARI
  Yanda Ake hada Shayin ginger da kanunfari Abubuwan da za a bukata; - Citta - Kanun fari - Ruwa - Yellow lipton - Sugar Mataki na farko Ida...
Read more
YANDA AKE YIN MIYAR RIDI
  Yanda Ake Miyar Ridi Musamman ga wannan watan na ramadan Abubuwan da za a bukata -Tattasai -Albasa -Attaruhu -Ganye (Alayyahu ko Ugu) -Nam...
Read more
YANDA AKE HADA YOGHURT DOMIN SIYARWA KO AMFANI A GIDA
Husnah03 30 January 2023
  Yadda Ake Hada yoghurt a gida don siyarwa ko amfanin cikin gida. Abubuwan da za a nema idan za a hada wannan yoghurt sun hada da; 1. Madar...
Read more
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKI BI DON HADA CUP CAKE
Husnah03 28 January 2023
  Yanda akeyin hadin Cup cake a habya mafi sauki. Abubuwan da za a bukata wajen hadawa; - Flour rabin loka/mudu - Butter simas 2 - Kwai 15 -...
Read more
YADDA AKEYIN KOSAN DOYA DA KWAI CIKIN SAUKI
Husnah03 19 January 2023
Yadda za ake hada Kosan doya - Doya  - Kwai - Tarugu - Albasa - Maggi - Spices - Curry - Man tuya Za a dafa doya da gishiri sai tayi laushi ...
Read more
YADDA ZAKI HADA HADADDEN KUNUN RIDI, KWAKWA DA DABINO
Husnah03 17 January 2023
  Yanda Ake Hada kunun Ridi, Kwakwa da Dabino. Abubuwan da za a nema; - Ridi - Kwakwa - Dabino - Flavour - Milk - Sugar Yadda zaki hada Zaki...
Read more
YADDA AKE HADA KALOLIN CURRY CIKIN SAUKI A GIDA
Husnah03 10 November 2022
  Kalolin curry da yadda Ake Hadawa a gida cikin sauki Curry, wani nau’i ne na daga cikin abinci da muke amfani da shi, kuma a cikin abincin...
Read more
YADDA AKE HADA MADARAR WAKEN SOYA TA RUWA DON SHAN TEA
Husnah03 30 October 2022
  Yadda Zaki hada Madarar waken soya ta Ruwa don Shan tea Ki siyo waken soya ki cire mishi datti saiki surfa kamar yanda ake surfen wake sai...
Read more
YANDA AKE HADA HADADDEN TSIREN TUKUNYA A GIDA.
Husnah03 28 September 2022
  Yanda Zaki hada hadadden Tsiren Tukunyar a gida yayi dadi. Yanda Ake Hada Tsiren tukunya, ga abubuwan da Zaki tanada. Abubuwan hadawa - Ja...
Read more
MU KOMA KITCHEN (YANDA AKE YIN SUNASIR)
Husnah03 27 September 2022
Yanda Ake yin sunasir mai kyau da dadi. Shidai sinasir kaman Masa yake wato waina, anaci da miyar ganye shima. Abubuwan da Zaki bukata sune ...
Read more