Main menu

Pages

Latest Posts

ABUBUWA DAI DAI HAR 18 DAKE KAWO MUTUWAR AURE
  ABUBUWA 18 DA SUKE LALATA AURE IDAN BA A KIYAYESU BA. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi...
Read more
Yadda zaki kula da kanki lokacin Al'ada
  YADDA ZA KI LURA DA KANKI LOKACIN AL'ADA Sau da dama a lokacin jinin al’ada mata kan shiga halin tasku, inda wadansun su kan kaurace w...
Read more
AMFANIN SABARA GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 03 March 2021
  AMFANIN SABARA GA JIKIN DAN ADAM. Ganyen sabara yana taka muhimmiyar rawa sosai a rayuwar dan Adam, wanda mutane da yawa basu sani ba. Ga ...
Read more
MATAKAN KARE KAI DAGA ZINA
Husnah03 27 February 2021
 HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA:  Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:    1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzon...
Read more
AMFANIN HULBA GA RAYUWAR DAN ADAM
Husnah03 26 February 2021
A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil'adama.  Hulba kamar yadda mu ka san ta, kalma ce ta larabc...
Read more
YADDA ZAKI HADA KALA2 JUICES
Husnah03 24 February 2021
  Kala kala juices na kayan marmari kala kala, gara kina hada abinki da kanki don sunfi na gwangwani amfani. PINEAPPLE & YOGHURT ICE ING...
Read more
YADDA AKE KAMUWA DA ULCER, DA YADDA AKE MAGANCE TA KWATA2
Husnah03 23 February 2021
Abubuwan da ke Haddasa Cutar Ulcer da yadda za ayi maganinta idan An Kamu. Ita dai Cutar Ulcer kamar yadda kowa ya sani ita ake cema gyambon...
Read more