Main menu

Pages

Latest Posts

ABUBUWA 17 DA KE LALATA AURE. DON HAKA SAI A KULA
Husnah03 15 April 2021
  ABUBUWA 17 DA SUKE LALATA AURE. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kis...
Read more
DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI
   DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI       CIKA WUTA Ko kinsan balbala wa girki wuta yana tauyewa abinci dadinsa. ~Idan kinaso ki sa...
Read more
HUKUNCIN KAYYADE IYALI A MUSULUNCE
Husnah03 14 April 2021
  HUKUNCI KAYYADE HAIHUWA (FAMILY PLANNING) Abubuwan da ake amfani da su wajen kayyade iyali sun kasu kashi biyu  1. Wanda zai hana daukar c...
Read more
KURAKURAN DA KE BATA GIRKI
   KUSKUREN DASUKE BATA GIRKI    GISHIRI idan kinsan girkinki ke kadai ce ko bai da yawa kiguji yawan amfani da gishiri domin kuwa muddin ki...
Read more
AMFANIN LALLEN GARGAJIYA GA DAN ADAM
Husnah03 13 April 2021
  AMFANIN LALLE DA MAGUNGUNAN DA YAKE YI. Lalle wanda muka sani a kasarmu ta Hausa wata bishiya ce da mata suka fi yawan amfani da ganyenta ...
Read more
KO KUNSAN CEWA ZUMUNTA FARILLANE BA RA'AYI BA ?
Husnah03 12 April 2021
 ZUMUNCI BA RA'AYI BANE, WAJIBINE. SHIN KANA KO KINA  SADA ZUMUNTA ? GA HUJJOJI 20-GAME DA ZUMUNCI. 1-Allah taala yayi Umarni da sada zu...
Read more
KO KINSAN AIKATA WANNAN BABBAR ILLA CE GA RAYUWAR KI TA 'YA MACE
Husnah03 12 April 2021
 KASHEDINKU MATA (TSARKI DA RUWAN SANYI KO RUWAN DETTOL) KO TSARKI DA KOWANE IRIN SABULU, WANAN ILLACE BABBA wannan wani abune da mata suka ...
Read more