Main menu

Pages

Latest Posts

MATA, GA MAGANIN DAIDAITA RIKICEWAR AL'ADAH
Husnah03 16 April 2021
MAGANIN DAIDAITUWAR JININ AL'ADAH NA MATA  A  kwai abubuwa da dama a bangaren likitancin Musulunci wadanda idan anyi amfani dasu ana sam...
Read more
KO KUNSAN WANNAN GAME DA GARIN GANYEN MAGARYA?
Husnah03 15 April 2021
AMFANIN GANYEN/GARIN MAGARYA GA LAFIYAR DAN ADAM. . Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce itaciyace mai albarka da daddede...
Read more
MUHIMMAN BAYANI GAME DA HAIHUWA
Husnah03 15 April 2021
      BAYANI AKAN  HAIHUWA DA BAYAN HAIHUWA A lissafin masana kiwon lafiya ana kyautata zaton mace mai ciki za ta haihu ne tsakanin makonni ...
Read more
ABUBUWA 17 DA KE LALATA AURE. DON HAKA SAI A KULA
Husnah03 15 April 2021
  ABUBUWA 17 DA SUKE LALATA AURE. 1.KISHI MAI TSANANI. Idan kishi ya yi tsanani da yawa sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kis...
Read more
DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI
   DABARUN GIRKI DA YADDA AKE SARRAFA ABINCI       CIKA WUTA Ko kinsan balbala wa girki wuta yana tauyewa abinci dadinsa. ~Idan kinaso ki sa...
Read more
HUKUNCIN KAYYADE IYALI A MUSULUNCE
Husnah03 14 April 2021
  HUKUNCI KAYYADE HAIHUWA (FAMILY PLANNING) Abubuwan da ake amfani da su wajen kayyade iyali sun kasu kashi biyu  1. Wanda zai hana daukar c...
Read more
KURAKURAN DA KE BATA GIRKI
   KUSKUREN DASUKE BATA GIRKI    GISHIRI idan kinsan girkinki ke kadai ce ko bai da yawa kiguji yawan amfani da gishiri domin kuwa muddin ki...
Read more