Main menu

Pages

Latest Posts

KINA SO KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIA, TO KI RIKE WANNAN SIRRIN
 KI RIKE WANNAN SIRRIKAN DOMIN KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIYA Amman sai kin sa juriya da hakuri👌🏼👌🏼 (1) Ki guji binciken wayar mijinki kada ...
Read more
 GYARAN DA YA KAMATA MATA SUNA YI TUN KAFIN SUYI AURE DA KUMA BAYAN AUREN
 KARIN NI'IMA A AL'ADANCE A SAWWAKE KUMA A GARGAJIYAN CE.   Anaso mace tarinka gyara kanta tun tana gIdan iyayenta basai tayi aure k...
Read more
MAGANIN KARYEWAR GASHI, DA SASHI YAYI TSAWO, DA KUMA GYARAN KAFA DA RAGE QIBA DA TUMBI
                  GYARAN GASHI  Muddin uwargida na kokarin gyaran gashi lokaci lokaci, za ta kiyaye gashin nata daga karairayewa, zai rika l...
Read more
AMFANI DA KURKUM WAJEN GYARAN
Yadda Za Ki Yi Amfani Da Kurkum Wajen Gyara Fatarki Kurkum na dauke da sinadarai da dama kamar su, bitamin B6 da bitamin C da sauransu. Kuma...
Read more
'YAR UWA KO KINSAN WANNAN SIRRIN KUWA...?
  GA WANI DAN SIRRI DAZAKI HADA DA KANKI Ki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba zuma a ciki, bayan kin sauke ki sami garin ridi ki...
Read more
KINA NEMAN HAIHUWA BAKI SANU BA, TO KI JARRABA YIN WANNAN. INSHA ALLAH
      MACE MAI NEMAN HAIHUWA Idan kina neman haihuwa ko kin dade baki haihu ba to Dr Mubarak mjb yace ki jarraba wayan nan magungunan da All...
Read more
MAGANIN NANKARWA
          MAGANIN NANKARWA Da farko dai shi Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke fitowa mace a jiki musamman wacce ke dauke da ciki zuwa...
Read more