Main menu

Pages

Latest Posts

ALLAH SARKI, A KARSHE DAI AN CANZA SABON DIRECTOR NA IZZAR SO
   Producer Lawan Ahmad, ya canza sabon Director a Shirin Izzar So Allah Sarkin Sarakuna, Shine ke jujjuya abubuwa, yadda Yaso a inda Yaso a...
Read more
FALALA DA AMFANIN DA NAFILA ZA TAYI MA MUTUM RANAR LAHIRA
Husnah03 22 July 2022
  Amfanin da Nafila za tayi ma Bawa ranar Lahira A ranar Lahira Allah SWT Zai umarci mala'iku da sun binciki Sallar Bawa. Idan aka duba ...
Read more
KO KUNSAN INTERNATIONAL ACTRESS CIKIN 'YAN MATAN KANNYWOOD?
  Rahama Sadau ta zama international actress ta fara fitowa a Indian Film. A yau mun kawo maku wani gutun scene daga cikin film din indai da...
Read more
YA KASHE BUDURWARSA SABODA TA FASA MAI WAYA
Husnah03 22 July 2022
   Saurayin da ya kashe budurwarsa saboda ta fasa Mai Waya. Wani matashi Dan Shekara 23 a jihar Delta, ya yi fishing zuciya ya ya kashe budu...
Read more
FALALAR NAFILA KAFIN ZUHR DA KUMA KAFIN ASR
Husnah03 21 July 2022
  Falalar Nafila, kafin Sallar Zuhr da Kuma kafin Asr Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun zo maku da wata ibadah Mai matukar falala, w...
Read more
HIRA DA HAUWA WARAKA, TACE DA MUTANE KE DA MAKULLIN ALJANNAH DA BA ZASU TABA SANYA 'YAN FILM BA
  Inda nike jindadi, mutane Basu da makullin wuta ko Aljannah, balle su zaba mana inda zasu samu A firan da akayi da Jaruma Hauwa Waraka a d...
Read more
A SIYASANCE DAI SHUGABA BUHARI YA SIYAR DA NNPC
Husnah03 21 July 2022
  Manufofin da yasa aka sauya akalar NNPC Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabon kamfanin mai na kasar wanda aka sauya wa f...
Read more