Main menu

Pages

Latest Posts

SAU NAWA YA KAMATA A DINGA CANZA BEDSHEET, A SATI KO A WATA
Saunawa ya kamata a dinga canza zanin gado. Muhawara  Wasu za su iya tunanin haka a matsayin wani batun da bai kamata a tattauna a kai ba a ...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE SUYA (TSIRE))
  Yadda Ake Hada hadadden Suya (Tsire) A gida INGREDIENTS: Nama, borkono, kuli-kuli, citta, kimba, kanunfari, masoro, thyme, curry, busashen...
Read more
YADDA AKE HADA INGANTACCEN TURAREN WUTA MAI DADIN KAMSHI
  Yadda ake turaren wuta ingantacce Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara daki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutu...
Read more
TA RASU SAURA KWANA 15 BIKINTA
Amarya ta rasu sati biyu kafin bikinta Allah Sarki, rayuwa a kullum Bawa da buri yake mutuwa. Sannan a kullum Muna cikin tsara rayuwa da shi...
Read more
FIRA DA IYAYEN HANEEFA AKAN HUKUNCIN DA AKA YANKE MA WANDA YA KASHE MASU DIYA
Firan da akai da iyayen Haneefa akan hukuncin da aka yanke ma Abdulmalik Tank  Iyayen marigayiya Hanifa, dalibar da malaminta, Abdulmalik Ta...
Read more
MU LEKA KITCHEN (YADDA AKE PIZZA)
Yadda Ake Hada Pizza a Gida  Kayan hadi · Filawa · Gishiri · Yis · Man zaitun · Manshanun kanti (Cheese) · Mayonnais...
Read more
FINALLY KOTU ZATA YANKE HUKUNCI GA MAKASHIN HANEEFA ABUBAKAR
  Cigaba da shari'ar Tanko, makashin Haneefa ranar Alhamis din nan  ne ake sa ran wata babbar kotun jihar Kano a arewacin Najeriya za ta...
Read more