Main menu

Pages

Latest Posts

AMFANIN MAN HABBATUSSAUDA GUDA SHA BAKWAI (17)
Husnah03 15 February 2023
  Yanda za a sarrafa Man Habbatussauda wajen magance cututtuka guda goma Sha bakwai (17). 1- Ciwon sugar (Diabetes) Ga masu fama da ciwon si...
Read more
AMFANIN RAGE SHAN SUGAR GUDA TARA GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 15 February 2023
  Amfanin rage Shan Sugar ko datse shi na sati biyu guda Tara ga Lafiyar jiki. Da ace mutum zai fahimci irin illolin da sugar yake yi masa t...
Read more
WASU ABUBUWA DA MA'AURATA ZASU KIYAYE DON WANZUWAR FARIN CIKINSU
Husnah03 14 February 2023
  Abubuwan Da Za A Kiyaye Domin Samun Farin Cikin Zaman Aure: Kowa yana son farin ciki, amma ‘yan kadan ne suka fahimci yadda za su samu far...
Read more
AMFANIN SHAYIN ZOBO DA CITTA DA ZUMA GUDA SHA BIYU (12)
Husnah03 14 February 2023
Amfanin Shan Shayin Zobo da citta da Zuma guda goma Sha biyu (12). Ka nemi citta bussashe qwara uku masu kyau ka hada da Jan so6o shima buss...
Read more
ABUBUWA 9 DA KE HADDASA BARI KO MUTUWAR YARO A CIKI
Husnah03 13 February 2023
  Abubuwan dake haifar was Mai ciki yin 6ari da Kuma wasu magunguna da ke janyo barin ko kashe yaro a ciki ko nakasa shi. Akwai matukar ciwo...
Read more
HOTUNAN BIKIN AMARYA KHADIJA YOBE IZZAR SO DA MIJINTA
Husnah03 13 February 2023
  Hotunan Amarya Jaruma Khadija Yobe Izzar so da Angonta Izzuddeen. Kamar yadda kowa ya sani ne cewa ranar Juma'a din nan ne dubban muta...
Read more
YADDA AKE HADA OMO FARI KO BLUE DON SANA'A A CIKIN GIDA
Husnah03 12 February 2023
Yanda Ake Hada Omo fari ko blue don yin sana'a ko amfani a cikin gida. Insha Allah zan maku bayani akan yadda ake hada Omo fari ko blue ...
Read more